Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Yan Najeriya Nacin Shinkafa Yar Waje Da Lokacinta Ya Wuce – Hukumar Fasa Kauri

customsss
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Bayan bayanin da shugaban fasa kauri na kasa yayi kan cin shinkafar waje da kuma cin kayan da lokacinsu ya wuce wadda suke sake mata buhu. Hukumar kula da abinci da magunguna tace baza ta iya sani da tsrae duk abinda aka shigo dashi kasar ba.

Yayin da yake duba wani yanki a garin Port Harcourt shugaban hukumar hamid ali ya bayyana cewa dole hukumar tasu ta isa kowane yanki a Najeriya musamman kafafen sadarwa don su wayar da kan jama’a  akan abubuwan da suke ci.

San nan ya bayyana cewa yawancin shinkafar da ake shigowa da ita lokacin ta ya wuce kawai ana sake musu buhu ne a siyar .

Shugabannin hukumar fasakaurin da daraktan NAFDAC yace hukumar sunce bazasu tabbatar ko karyata  abin ba har sai sun gwada sun gani.

Related stories

Leave a Reply