Shugaban Najeriya Ya Tafi Kasar Saudiyya Don Gudanar Da Umra

buhari-iran-3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci kasar Saudiyya ranar Alhamis yayin da ya amsa gayyatar gwamnatin kasar don gudanar da Umra.

Rahoton ya fito ranar Laraba daga mai Magana da yawunsa Garba Shehu inda yace shugaban ya amince da gayyatar sarki Salman Bin Abdulaziz na kasar Saudiyya don gudanar da Umra.

Shugaban ya samu rakiyar mukarrabansa, indaana sa ran zai dawo ranar Alhamis To
21 ga watan Mayu.

Related stories

Leave a Reply