Shugaban Kasar Najeriya Ya Amince Da Karin Girma Ga Jami’an Soja Guda 2

Buhari
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasar Najeriya muhammadu Muhammadu Buhari ya aince da Karin girma ga manyan jami’an soja guda biyu na rundunar sojojin Najeriya.

Hakan ya biyo bayan kokarin da wannan gwamnatin takeyi na ganin ta taimakawa jami’an sojin na Najeriya wajen kawo karshen matsalar tsaro musamman a Arewa maso gabshin Najeriya.

Wadan da suka samu Karin girman sune Manjo Janaral LO Adeosun, da Birgediya Janaral AB Biu Manjo Janaral na OPERATION Lafiya dole dake Maiduguri.
Sai AJ Danjibrin na bataliya 211 Dake Bauchi zuwa Kaftin wanda ada yake Laftanal.

Related stories

Leave a Reply