Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Mika Sakon Ta’aziyarsa Ga Mutanen Tanzania

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

FROM: RAKIYA GARA KARAYE, Maiduguri Shugaban kasa muhammadau Buhari ya taya gwamnati da mutanen Tanzania jimamin rashin shugaban kasar john pombe magufuli mai shekaru 61 wanda ayyukansa a afirka bazasu gusheba.
Shugaban ya yarda da jarumtar shugaban na Tanzania mai rasuwa wajen kishi da soyayyar sa bangaren gwamnati, ilimi, lafiya da sauran su.Shugaban yace tsohon shugaban mai rasuwa ya kashe lokuta da dama domin kula da kasarsa dakuma al’amuran al’umma.

Yayi aiki a matsayin malamin makaranta, mataimakin ministan kula da ayyuka, ministan ayyuka, ministan al’amuran kasa dakuma ministan kiwon daddabobi.

Shugaban kasar ya mika ta’aziyar sa zuwa iyalan mamacin, abokanai dakuma mutanen kasar gaba daya, tareda yin adu’ar Allah ya basu karfin jure rashin shugaban kasar.

Leave a Reply