
By:Babagana Bukar Wakil, Maiduguri
Shugaban hafsan tsaro manjo janar Lucky Irabor ya sauka a garin Maiduguri domin ziyarar aiki.
Shugaban hafsan tsaro wanda ya samu rakiyar hafsan sojojin kasa Ibrahim Attahiru da hafsan sojojin sama Isiaka Amao da hafsan sojojin ruwa Awwal Gambo.
Tawagar sun sauka a filin saukar jirage na sojojin sama a jirgi mai lamba dari 9 da 61 a Maiduguri.

Ba’a bayyana dalilin ziyarar ba amma bayi da wani alaka da harin kwanan nan da akayi.
