Shugaban Buhari a ranar Asabar yace baza su yadda da wasu dabi’u a jam’iyyarsu ta APC ba.

buhari-talkingwidth-1-768x331
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar yace baza su yadda da wasu dabi’u a jam’iyyarsu ta APC ba.

Buhari ya bayyana hakan jim kadan bayan da sabunta rigistarsa ta dan jam’iyyyar ta APC a garin Daura dake jihar Katsina.

Shugaban kasar ya samu rakiyar shugaban jam’iyyar na rukon kwarya Mai Mala Buni, mabobin kwamiti, shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan, gwamnoni d sauran yan jam’iyyar.

Yace dole ne ya tabbatar cewa jam’iyyar ta dawo wa mutanen dake kasanta.

Haka nan yace daga yanzu babu wani e also said no more nadi daga Abuja ya kamata su sani kuma su tabbatar suna kula da mazabunsu dama jam’iyyarsu.

San nan yace dole ne dukkansu su fito su kare jam’iyyarsu daga ko wane mataki don jam’iyyar ta samu karfi inda yace lokacin da kowa zai nade hannunsa a cikin aljihunsa ya wuce don yanzu babu kudi a kasa.

Leave a Reply