Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Bayyana Damuwa Game Da Samun Rahoton Bular Cutar Corona Virus a Najeriya..

buhari
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa bisa tabbatar da bullar cutar Corona virus J a legas, duk kuwa da matakaan da Gwamnati ta dauka aka hannyoyyin shigowa cikin kasar nan da ta yi.
Mai taimakawa Shugaban kasar na musammaan kan kafofin yada labarai, Mallam Garba Shehu shine ya bayyana hakan cikin sanarar da ya bayar a Abuja.
Sai dai kuma Shugaba Buhari ya yabawa ma’aikatar lafiya da Tarayya da sauran Hukumomi wadanda a bisa kokarinsu ne aka gano wanda yake dauke da cutar tare da saurin killace shi da kuma lalubo wadanda ya yi mu’amala da shi.
Shugaban kasar ya kuma yabawa Ma’aikatar lafya ta Tarayya da Gwamnatocin jihohin Legas da Ogun da sauran Hukumomi bisa matakan da suka dauka na dakile bazuwar cutar sannan ya yi kira ga dukkkaan jama’a da Hukumomin Gwamnati da su kara sanya ido akan cutar.
PRL/BBW. BBW. YSB /SFI /BBW

Leave a Reply