
Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da ministan noma Mohammed Sabo Nanono da ministan wutar lantarki Mamman Saleh daga aiki
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa Femi Adesina ne ya bayyana haka a fadar shugaban kasa.
Yace an maye gurbi su da ministan muhalli Muhammad Mahmaood Abubakar da karamin ministan ayyuka da gidaje Abubakar Aliyu.
Sauran rahoron zai biyo baya.
