Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Sababbin Jiragen Kasa Zasu Iso Najeria Bada Dadewa Ba – Amechi

train
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ministan zirga – zirga Rotimi Amaechi ya tabbatarwa fasinjojin jirgin kasa dake zirga-zirga tsakanin Abuja-Kaduna cewa zasu samu karin jirage bada dadewa ba.

Rotimi Amaechi ya bayyana hakan yayin da yaje karbo iragen daga kasar China wanda kamfanin CRRC ya kera, ciki harda mai tarago hudu  wanda zasu iso zuwa Najeriya bada dadewa ba.

Yayin da yake jawabi kan jiragen, ministan yace jiragen zasuyi zirga-zirga tsakanin  Abuja-Kaduna da Lagos-Ibadan.

Ya kara da cewa yaji kiran yan Najeriya ne da suke kukan cewa jiragen basu isa ba musamman masu daukar mutane daga Abuja-Kaduna.

San nan ya bayyana cewa kashin farko da kamfanin CRRC ya kera zasu fara isowa sai kashi na biyun kuma zasu iso daga baya inda suke shirin fadada kasar baki daya da jirgane kasa.

Related stories

Leave a Reply