Rundunar Yansandan Najeriya Sun Binciki Sanata Abbo Elisha Kan Cin Zarafin Wata Mata

Rundunar Yansandan Najeriya sun binciki Sanata Abbo Elisha kan cin zarafin wata mata.

Shugaban rundunar M.A Adamu ne ya bada dokar cewa ayi kyakkyawan bincike kan lamarin da ya sa sanata Abbo Elisha yace zarafin matar.

Shugaban ya kirayi kwamishinan Abuja Bala Ciroma da ya bada rahoto na musamman kan yadda abun ya kasance da kuma sahihancin faifan bidiyon da kamarar shagon ta dauka kan yadda abun ya faru. of the Policeman seen in the video footage.

Kwamishinan Bala Ciroma ya gana da wadda abun ya shafa kuma yana nan yana bincike akai.

Shugaban ya godewa yan najeriya kan yadda suka nuna kulawa kan hakkin yan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *