Rundunar Yansandan Jihar Legas Ta Kirayi Yan Najeriya Dasu Daina Yada Bayanansu A Kafafen Sadarwa

Nigerian-police-thumb
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta bukaci ‘yan Najeriya mussamman mata da su kauce yada bayanansu a kafafen yada sadarwa na zamani domin kuwa hakan na baiwa 6ata gari damar yin garkuwa da su.

Kasunmu ya gargadi mutane inda yace bata gari na nan suni yawa a kafafen sada zumunta inda yace nuna dukiyarka ko yalanka nasa su bi diddiginka.

Ya kara da cewa wasu daga ciki masu garkuwa da mutane ne, wasu yan fashi ne, kuma suna lura da duk abinda mutane sukeyi.

Related stories

Leave a Reply