Hukumar Albarkatun Man Fetur Ta Rufe Gidajen Man Fetur A Jihar Katsina
Hukumar albarkatun man fetur ta rufe gidajen mai hudu a jihar Katsina sakamakon kamasu datayi sun sayar da mai fiye da farashi da gwamnati ta tsayar. Konrolan hukumar a jihar Katsina injiniya Muhammad Abdulrahaman ne ya bayyana hakan a tattaunawa…