Najeriya: Zulum Ya Bayyana Cewa Gwamnatinsa Baza Ta Gaza Ba Wajen Yaki Da Yan Kungiyar Boko Haram

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator.  AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM

= RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator. AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM = RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT "AFP PHOTO / BOKO HARAM" - NO MARKETING NO ADVERTISING CAMPAIGNS - DISTRIBUTED AS A SERVICE TO CLIENTS =

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jiha Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa gwamnatinsa baza ta kasa a gwiwa ba wajen yaki da yan kungiyar Boko Haram duk da hare-haren da yan kungiyar suke kaiwa a kwanakin nan.
yan ta’addan sun kai hari garin Gajiram, Gajigana, Dalori da Gubio inda suka kashe mutane da dama suka latata abubuwa na miliyoyin Nairori.
Umara ya bayyana hakan yayin kaddamar da wata runduna ta musamman da ake wa lakabi da agro-rangers karkashin hukumar tsaro ta farin kaya wato Civil Defense a gidan gwamnati .
ya kara da cewa gwamnati na nan akan aniyarta ta kawo karshen Boko Haram domin samun dawwamammen zaman lafiya. Haka nan ya nemi duk wanda zaim aje makaminsa gwamnati a shirye take ta karbe shi domin ya shiga cikin al’umma.
a wani cigaban gwamnan yayi kira ga mutanen Gubio da kada su kauracewa gidajensu saboda matsawa da sojoji suka yi, sunyi ne don su sake dabarar yaki.

duk da hare-haren da yan kungiyar suke kaiwa a kwanakin nan.

Related stories

Leave a Reply