Najeriya: Wasu Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 5 A Kauyen Kaura Dake Jihar Kaduna

Kaduna
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Wasu yan bindiga da ba’a san ko su waye ba sun kai hari kauyen dake cikin karamar hukumar Kaura a jihar Kaduna inda suka kashe mutuum 5.

Mr. Bege Katuka shugaban karamar hukumar na wucin gadi ne ya bayyan hakan ga manema labarai a karamar hukumar Kafanchan dake jihar ta kaduna.

Ya kara da cewa maharani sun kai harin da misalign karfe 4 na yamma inda suka lalata sabon ofishin yansanda suma suka kona shi.

San nan ya kirayi jama’a da su kwantar da hankalinsu su jami’an tsaro na nan na kula da yankin kuma ana kan bincike.

Related stories

Leave a Reply