Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya Ta Shiga Zabon Tsarin Cinikayyar Kasashen Afrika

nigeria
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasar Najeriya ta shiga cikin kungiyar sabon tsarin cinikayyar Afrika, bayan shugaban kasar Muhammadu Buhari yasa hannu ranar lahadi a Niamey yayin bude taron kungiyar kasashen Afrika.

Buharin yasa hannun a gaban shugabannin Afrika, wakilan gwamnatocin, wakilan kungiyoyi masu zaman kansu, kungiyoyin fararen hula da manema labarai

Bayan sa hannun Buhari ya bayyana cewa Najeriya tasa hannun kan cinikayyar don ra’ayin kanta kuma bata da shakku.

Haka nan ya bayyana a taron cewa Najeriya zata gina taron da zai kawo cinikayya cikin sauki da samar da ayyuka ga matasa.

Related stories

Leave a Reply