Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Sultan Yayi Allah Wadai Da Malaman Addinan Masu Haddasa Rikici

sultan
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Sarkin musulmi na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar III, yayi Allah wadai da malaman addinan da suke hura wutar rikici a Najeriya. has condemned pastors and Imams that incite violence and politicize religion in Nigeria.

Ya bayyana hakan a taron lakca a yayin bikin Akure Ulefunta finda ya gudanar da lakcar ranar litinin.

Sultan din yayi kira dasu dinga tauna maganar da zasu dinga fada yayin da suke wa’azi don karrsu fadi abinda zai hargitsa kasa.

Haka nan ya kara da cewa abin takaici ne yadda wasu malaman ke samun dama ta amfani da damarsu su ta samun magoya baya su azurtar da kansu subar magoya bayan su a talauci.

San nan ya bayyana cewa ya kamata malamai su dinga haduwa suna tattauna abubuwan da suka shafi kasar don a tsaida matsaya guda daya.

Oba Aladetoyinbo Aladelusi, Deji na Akure ya yabawa sarkin kan yadda yake sulhu a duniya gaba daya.

Related stories

Leave a Reply