Najeriya: Shugaban Kungiyar ‘Yan Jaridu Reshen Jihar Borno Ya Godewa Gwamnati Da Jama’ar Jihar

NUJ
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Sabon shugaban kungiyar yan jaridu reshen jihar Borno Bulama Talba, a madadin sauran yan jaridu yana mika godiyarsa ga dukkanin masu ruwa da tsaki da suka bada gagarumin gudunmawa wajen nasasar zaben da akayi na sababbin shugabannin kungiyar.

Kungiyar tace tana matukar godiya ga gwamnanti da jama’ar jihar Borno kan irin taimakon da suke bawa kungiyar.

San nan sunyi alkawarin gudanar da ayyukansu yadda ya kamata ta yadda za’a samu zaman lafiya mai dorewa a jihar hade da bada rahotanni da zasu kara martabar jihar.

Related stories

Leave a Reply