Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Sadiya Umar Farouq Ta Bayyana Cewa Shirin SIP Na Karkashin Ma’aikatar Ta

Sadiya_Umaru_Farouq small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ministar kula da mutane da iftila’i da farfado da rayuwar mutane Sadiya Umar Farouq,ta tabbatar da cewa itace mai kula da shirin gwamnatin tarayya na federal government’s Social Investment Programmes (SIP).

Ministar ta bayyana hakan a shafinta na Twitter inda tace ta gana da Maryam Uwais babbar mataimakiya ta musamman ga shugaba Buhari kan shirin.

Rahoton ya bayyana cewa kafin daya ga watan October SIP ana gudanar da shirin daga ofishin mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo.

Amma a jawabin shugaban kasa na ranar samun yancin kan shugaba Buhari ya bayyana cewa shirin zai koma karkashin wata hukuma.

Sai kawai aka ga ta bayyana a shafinta na twitter cewa shirin na karkashin ma’aikatar ta.

Related stories

Leave a Reply