Najeriya: Osinbajo Ya Kirayi Yan Najeriya Dasu Kara Hakuri Kan Rufe Iyakokin Kasar

Yemi-Osinbajo small 2
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Mataimakin shugaban kasar Najeriya Yemi Osinbajo ya kirayi yan Najeriya dasu kara hakuri kan rufe iyakokin kasar da makotanta.

Osinbajo ya bayyana hakan yayin wani taro da aka gudanar a wani taro na National Festival of Arts and Culture a jihar Edo, inda yace rufe iyakokin don kasar ne da kuma masu sarrafa abubuwa a kasar musamman manoma.  

Yayin da yake ansa wata tambaya da mataimakiyar shuagabar kasuwar mata Osinbajo while responding question, by the Vice chairman of Edo market women, Mrs. Christiana Omokaro tayi masa kan hauhawar farashin shinkafa da ragowar kayan abinci.

Osinbajo, ya bayyana cewa an rufe iyakokin ne saboda masu shigo da kaya ba bias ka’ida ba, inda yace idan aka cigaba da barin yan Chaina na shigo da kaya mutane baza su samu ayyukan yi ba.

San nan ya godewa gwamnan Gwamnan Edo Mr. Godwin Obaseki kan yadda yake kokarin farfado da jihar ta fannin zuba jari da bude ido.

Related stories

Leave a Reply