Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Majalisar Jihar Legas Zata Binciki Tsohon Gwamna Ambode

AMBODE
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Majalisar jiha ta jihar Legas ta kafa kwamitin da zai binciki yadda gwamnatin tsohon gwamna Akinwunmi Ambode ta sayi motocin hayis 820.

Majalisar ta bayyana cewa yana da matukar mahimmanci ta binciki yadda aka sai motocin 820 cikin 5,000 da gwamnatin Ambode tace zata siya, don daukar mutane, saboda tun a farko yan majalisar basu amince da siyan motocin ba.
A kasafin kudin shekarar 2018 da 2019 gwamnatin jihar ta bukaci Naira biliyan 24 da Naira biliyan 7 wanda duk ba’a amince da suba.

Sun kara da cewa majalisar ta damu kwarai kan yadda har yanzu motocin 520 basu iso ba duk da an siya da kudaden haraji da basu amince dashi ba.

Related stories

Leave a Reply