Najeriya: Kungiyar Bada Agaji Ta ICRC Ta Bada Kayan Tallafi Ga ‘Yan Gudun Hijira 27,000 A Jihar Borno

icrc-m_tcm103-4997
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar bada agaji na kasa ta Red Cross ta yi rabon kayayyakin rage radadin ‘kangin rayuwa ga ‘yan gudun hijira dubu 27 a jihar Borno duk da cigaba da matsalar tsaro da ake fama dashi.

Jami’in sadarwa na kungiyar Mista Sadiq Umar, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa d aya sanyawa hannu anan birnin Maiduguri an yi rabon ne ga magidanta fiye da dubu 4,300 wadanda suke da yawan al’umma dubu 27 ya kara da cewa wadanda suka ci gajiyar tallafin suna samun mafaka ne a sansanin Monguno.

Mista Umar ya ce sun tsarene daga muhallinsu ba tare da tsira da kayayyakinsu ba, cikin abinda suka ci gajiyar sun hada da Taburmai, Barguna, suture, fitulu, kayayyakin abinci da dai sauransu.

Musa Haruna, one of the beneficiaries at the Fulatari IDP camp, said that, for months, the people have been subjected to a lot of sufferings, most of them without a single mat to put their heads on.

Related stories

Leave a Reply