Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Kasar Kamaru Ta Sakarwa Yan Gudun Jihar Benue Ruwa Daga Kogin Lagdo

cameroonn small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

‘Yan gudun hijira a Benuwai na fama da radadin radadin ‘kangin rayuwa wannan na zuwa ne sakamakon bude Dam wanda aka fi sani da Lagdo Dam da mahukuntar ‘kasar Kamaru suka yi wanda hakan yayi sanadiyyar dimbin ‘yan hijira suka rasa muhallinsu.

Darakta janar na hukumar bada agajin gaggawa na jihar Emmanuel Chior ya bayyana cewa ‘yan hijira da dama sun rasa irin shuka sakamakon bude kogin Benuwai da Katsina Ala.

Hakazalika mukarraban gwamnatin ‘kasar Kamaru sun basu takardan shaidai sakae gina muhallinsu, sai dai gwamnatin da ta gaba ta yi iyaka iyawarta amma yunkurin ya gamu da cikis saboda dalilai na siyasa. Ambaliyar ruwan dai ya shafi wasu daga cikin al’umma, kasuwanni da kuma wani 6angare na kasuwar Makurdi.

Related stories

Leave a Reply