Najeriya: Kamfanonin Da Suke Bada Wutar Lantarki Sun Aikewa Sugaba Buhar Sako

ELECTRICITY
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kamfanonin da suke bada wutar lantarki sun koka kan rashin biyan su kudaden da suke kashewa wajen samar da wutar lantarki a fadin kasar nan.

Kamfanonin sun kirayi shugaba Buhari da ya shiga lamarin saboda a magance matsalolin da suke fuskanta.

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sake farfado da karfin wutar lantarki a kasar nan a shekarar 2017, wanda tasa babban bankin kasar nan ta kwadaitawa kamfanonin bada wutar lantarki samar musu sama da Naira biliyan 700 wanda zasu biya cikin shekara 2. Wan nan ya hada harda kamfanonin dake samar da gas saboda amfanin yan Najeriya

Related stories

Leave a Reply