Najeriya: Hukumar Yansandan Jihar Ondo Ta Musanta Fitar Da Bayanan Sirri Kan Harin Boko Haram

police-logo1
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar yansandan jihar Ondota karyata batun da ake yadawa kan cewa ta sakilabarin sirrina kungiyar  Boko Haram da aka ce suna shirin kai hari a jihar.

Wasu manyan tsaro ne suka ce wasu yansandan jihar da suke amfana daga abun suka shirya fitar da sirrin na hukumar tsaron kasar, inda har aka turawa hukumar yansandan ta jihar Ondo.

Haka nan an rawaito cewa yan kungiyar Boko Haram dake iyakokin jihar na shirin kai hari bankunan dake yankin, da kuma garkuwa da mutane a manyan titunan Owo da Ikare.  

San nan wata majiya ta bayyana cewa wan nan rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS labara ne sahihi.  

Haka nan wani babban jami’in soja wanda ya bukaci da a sakaya sunansa ya tabbatar da shirin hare- haren na Boko Haram.

Related stories

Leave a Reply