
Gwamnatin tarayya ta amince da ayi Karin wutan lantarki a kasan nan daga farkon shekara mai kamawa.
Wani bincike da akayi ya nuna cewa hukumar dake lura da rarraba wutan lantarki a kasar nan ta amince da cewa Karin zai kama daga naira 8 zuwa naira 14 a ko wani kilowatt 1.
Sannan kuma Karin zai bambamta tsakanin ko wani kampanin raba wutar lantarki a jihohin kasar nan.

