Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Gwamnatin Jihar Zamfara Zata Kirkiro Yaren Fullanci A Makarantu

zamfara
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin jihar Zamfara zata kirkiro yaren fullanci a makarantu yayin da ta fara gina yankin Ruga a wan nan satin na hekta 300.

Gwamna Bello Matawalle ne ya bayyana hakan a Gusau, yayain daya karbi yadda za’a gudanar da aikin na yankin rugar daga hannu yan kwangilar.

Bello ya kara da cewa ko wane yankin sanata na jihar za’a yanki hekta 100 inda za’a gina ruga ta musamman ta zamani.

San nan ya bada umarni ga ma’aikatar ilimi data dauki matakin gaggawa na samar da harshen fullanci a makarantar.
Matawalle yayi alkawarin kafa rugar ta da kayan zamani na harkar kiwo yadda za’a tabbatar samar da zaman lafiya da habbaka tattalin arziki.

Related stories

Leave a Reply