Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Gwamnatin Jihar Borno Zata Gina Asibiti, Makaranta A Garin Mafa

borno-state-small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin jihar Borno ta fara ginin sabon asibiti, kantina, da samar da ruwan shaa yankin Ajiri da suka wancn watan a karamar hukumar Mafa dake jihar.
Gwamnan jihar farfesa Babagana Zulum ya bada umarnin yayin da yakai ziyarar rana daya kai ziyara garin Dikwa dake karamar hukumar Mafa.

Fiye da magidanta 500 ne suka koma garin na Ajiri ranar 15 ga Augusta na shekarar 2020 inda ko wane ya mafan da gida mai dakuna 2 da kudin tallafi naira 50,000.

Gwamna Zulum za kai ziyara don duba gonaki da yadda mutane zasu koma su cigaba da rayuwarsu.

Ya kara da cewa yaji dadin yadda mutane suka koma gidajensu daga sansanin yan gudun hijirar.

Haka nan yace gwamnatinsa zatayi yadda ya kamata ta taimakawa yankin Ajiri da makaranta, asibiti, kasuwa da sauran kayan more rayuwa.

Haka nan ya roke su dasu cigaba da adduar samun zaman lafiya.

Related stories

Leave a Reply