Najeriya: Gwamnan Jihar Borno Ya Umarci Shehun Dikwa Da Shehun Bama Dasu Koma Masarautunsu

zulum
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jiha Farfesa Babagana Umara Zulum ya bada umarni ga sarakunan da suka hada da Shehu Dikwa, Shehu, Bama, dasu koma masarautunsu saboda su taimaka wajen ha66asa masarautunsu.

Gwamna Umara Zulum ya bukaci sakataren gwamnatin jiha da ya rubutawa shugaban hukumar dake lura da kananan hukumomi, da hukumar ilimin bai daya, da kuma malaman Firamare dasu koma kananan hukumominsu domin cigaba da ayyukansu.

Gwamnan ya bayyana hakane zaman taron da ya yi da shuwagabannin riko na kananan hukumomi, sakatarori, da kuma hukumar ilimi na bai daya.

Related stories

Leave a Reply