Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Gwamnan Jihar Borno Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Mutanen garin Ngamdu

zulum
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gomna Babagana Umara Zulum Ya Ziyarci Garin Ngamdu Dake Karamar Hukumar Kaga Domin Jajintawa Wadanda ambaliyar ruwa ya Rutsa dasu, Wanda Ya Jawo asaran gidaje da dunban dukiyoyi.

Gwamnan ya kara da cewa gwamnatin ta dauki matakan gina musu guraren zama na wucin gadi kafin wucewar damunar inda za’a taimakawa kowa ya sake gina gidansa.

Related stories

Leave a Reply