Najeriya: Buhari Ya Bayyana Rashin Jin Dadinsa Na Yadda Jami’oi Ke Bawa Masu Kudi Lambar Yabo

President-Miuhammadu-Buhari-wide-1-768x331
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaba Muhammadu Buhari ya fusata da yawan jami’oin dake kasar nan inda suke sa mahimmanci akan kudi wajen bada lambar yabo.

Buhari ya bayyana cewa wan nan cigaba ne mai matukar muni wanda yazo wa kasar yayin da take fama da bacewar al’adu.
Shugaban ya bayyana haka a jami’ar kasa ta Oye Ekiti yayin bikin shiga jami’ar karo na 2 da aka gudanar a dakin taron jami’ar.

An bawa mutane da dama lambar yabon. Daraktan manyan makaratu Dr. John Ojo Olusola ne ya wakilci Buharin inda yace gwamnati na kira da duba nagarta da cancanta.

Related stories

Leave a Reply