
Gwamnatin jihar Yobe dake arewa maso gabashin Najeriya ta daga hana dokar fita daga 10.00pm to 6.00am, gwamnan jihar Mai Mala Buni ne ya bada dokar ranar 25 na shekarar 2019.
Ya bayyana cewa gwamnatin jihar zata hada kai da jami’an tsaro wajen kare rayukan mutane da dukiyoyinsu.
