Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Najeriya: Malami Yayi Kira Da Kar A Rushe Sababbin Yansanda Da Aka Dauka Aiki

AGf Malami small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ministan shari’a Abubakar Malami ya bukaci babban kotu dake birnin Abuja da ‘kara haddasa kuncin rayuwa.

Hakazalika Malami ya shaidawa mai shari’a Inyang Ekwo cewa saukewar zai ‘kara tabarbarewar tattalin arzikin ‘kasar nan don haka ya bukaci da a soke wannan batun domin kuwa a cewarsa soke sabbin ma’aikatan ‘yan sanda dubu goma da hukumar ‘yan sanda ta dauka zai ‘kara haifar da talauci a ‘kasar nan.

Related stories

Leave a Reply