Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Makarantar Polytechnic Na Jihar Adamawa Ta Rufe Makaranta Yayin Da Ake Rubuta Jarabawa.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A ranar Alhamis ne aka sanya wuta a makarantar Polytechnic na jihar Adamawa inda jami’an tsaro suka raunata dalibai da dama da adda da wasu makamai

Rahotannin ya nuna cewa daliban da aka raunata sune wadanda suke shirin rubuta jarabawa.

A cewar wadanda abin ya faru a idon su rikicin ya fara ne bayan hukumar gudanarwa na makarantar ta bada sanarwar a dakatar da wasu al’adu na kammala makarantu.

Hakan ya sanya daliban suka gudanar da al’adun a wajen makarantar wanda ya sanya rufewar hanya dake kallon makarantar.

An bukaci dalibai da su fita su bar dakunan kwana na makarantar da wadanda basu kammala jarabawa ba suma an sallame su har sai bayan hutun Easter.

Leave a Reply