Majalisar Dinkin Duniya Zata Samar Da Dala Biliyan 50 Don Aikin Tafkin Chadi

lake_chad-768x331
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da Sakatare Janaral na majalisar dinkin duniya Sakatare Janaral zasu jagoranci taron majalisar na musamman don tara dala biloyan 50 don tunkudo ruwa daga Afrika ta tsakiya zuwa tafkin Chadi.

Guterres ya bayyana hukuncin nashi na aiki da shugaba Buhari a wasikar da ya aikawa shugaban ta hannun Bankin African Development Bank, Dr. Akinwumi Adesina ne ya gabatar da wasikar a fadar gwamnatin kasar.

Shugaba Buhari ya bayyana cewa aikin na farfado da tafkin Chadi na da matukar mahimmanci kuma kudaden da ake nema din kasashen tafkin chadi basu dashi.

Shugaban ya yi murka kan yadda bankin na ADB yake samun nasara karkashin Dr Adesina. Haka nan shugaban bankin ya roki taimakon shugabban kan cigaban bankin

Related stories

Leave a Reply