Kungiyar Legislsative Advocacy ta bukaci sanya ido da bin diddigin kudaden da aka bayar da gudunmowa kan yaki da cutar COVID 19.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar farar hula ta Legislative Advocacy ta bukaci Gwamnaatin Tarayyaa ta sanyaa ido domin tabbataar da tsare gaskiya da bin didddigin dukkan kudaden da aake kashewa wajen yaki da cutar Corona Virus.
Shugabaan Kungiyar Auwal Mus Rafsanjani wanda ya bayyana hakan ya kuma bukaaci sanya kafofin yada labaarai dda sauran kungiyoyi dake bin didddigin al’amurawajen ana aamfani da kudaden kamar yadda ya kamata.
Auwal Rafsanjani ya kuma bayyyana haka kwamitin kaartaa kwana kan yaki da cutar COVID 19 da Fadar Shugaabaan kasa ta yi da cewa abin a yaba ne.
Sai dai kuma ya baayyana damuwa kan yadda ba a fadada waakilci a kwamitin kamar yadda ya kamata ba, musamman saboda rashin sanya wakilan kafofin yada labaarai da sauran masu bin didddigiyadda ake kaashe kudade.
A saboda haka Auwal Rafsanjani yace kungiyar zanta sanya ido kanm kudaden da kuma yadda za’a kashe su.

Leave a Reply