
Gwamnatintarayya ta bayyanacewafiye da wataukukenan da rufeiyakokinNajeriya, kimaninyanNajeriyamiliyanshida sun dukufa da nomanshinkafawandacikihar da matasa.
Da a yanzuyawanmutanezaiiyakaiwamiliyanshatakwasindamanomamiliyanshabiyu da digobiyu sun badakaimi a harkarnomankafinrufeiyakokininjikungiyarmanomanshinkafar.
Ministanyadalabarai da al’aduLai Mohammedyabayyanacewarufeiyakokinkasarzaibunkasakasarwajensamar da shinkafaisasshiyayayin da yakezagawasukamfanoninshinkafa a Kano.
Yakara da cewatunda a yanzuanasamunbuhudubudari da hamsin a kowaceranahakanyanunacewaananomanshinkafarsauuku a shekarasabaninyaddaakeyinbiyu a shekarasabodayaddanomanyakebunkasa.
Hakananyabayyanacewayana da yakininnomanshinkafarzaisamar da ayyuka da damagamiliyoyinmatasa da basu da aikinyi.
