Kimanin Mutane 20 Suka Rasu A Harin Da Aka Kai Kasar Nijar

Niger State
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Mahukuntan kasar Nijar sunce kimanin muttane 20 ne suka rasu a harin day an bindiga suka kai kauyukan Nijar.

Tidjani Ibrahim Katiella gwamnan yankin Tillaberi yace maharani sun kai harin a kan mashina ranar asabar.

Haka nan yace sun fasa shuguna sun kwashe kaya, sun saci shanu wanda yasa yan kauyukan suka gudu.

Tun shekarar 2017 an saka dokar t abaci a garin na Tillaberi wanda keda iyaka da kasashen Mali, Burkina Faso da Benin.

Kasashen na Nijar, Mali da Burkina Faso na fama da rikicin taaddanci a yankunan inda akwai yan taaddan da dama inda suke shiga kasashen.

An kasha maaikatan majalisar dinkin duniya inda 4 suka samu raunuka a harin aka kai garin Kidal dake arewacin Mali.

Leave a Reply