Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Kasar Najeriya Za Ta Rage Tasirin Cutar Malaria Da Kashi 27

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar shafe cutar cizon sauro ta bayyana cewa zata rage tasirin cutar Malaria daga kashi 23 zuwa babu ta hanyar wayar da kai da kuma shirin daukan matakai.

Mashawarcin kungiyar Ogunbi Temitope, ne ya sanar da shirin ranar litinin a yayin taron shirin da aka gudanar a Akwanga, na jihar Nasarawa State.

Yace shirin zai bayyana tsare-tsren ayyuka da kuma wayar da kan, ta hanyar tabbatar da cewa jama’a sun samu wayewa da ake bukata game da cutar.

Temitope, ya kuma ce hakika gwamnati tayi kokari wajen rage tasirin cutar daga kasha 27 zuwa 23 tare da cewa za’abi sauyi wajen yin tsare-tsare da zai shafe cutar baki daya.

Ya nemi yan Najeriya subi hanya daya dace wajen magance cutar Malaria sannan a gujewa hanya naya na magancewar.

Leave a Reply