Kasar Amurka Ta Karawa Yan Najeriya Kudin Visa

tmp_2722-us-Flag2-1242376473
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kasar Amurka ta karawa yan Najeriya kudin Visa. Ofishin jakadancin Amurkan dake Abuja ne ya fitar da wan nan sakon.
Rahoton ya kara da cewa abin yimin in yi maka ne, sakamakon kudin da Najeriya ta karawa yan Amurkan ne.

Haka nan yan Najeriya masu zuwa ziyara ne zasu biya kudin Visar kadai banda yan kasa. San nan kudaden baza a maida wa wadanda suka biya ba, kuma ya danganta da irin Visar da kake nema.

Haka nan yan Najeriya zasu biya kudaden ko daga wace kasa zasu je zuwa Amurka.

Related stories

Leave a Reply