Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

kamfanin Jirgin Kasa Na Najeriya Zai Sake Cigaba Da Hidimar Jirgin Kasa Daga Lagos Zuwa Kano.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar yan kasuwar man fetur masu zaman kansu ta najeriya ta umarci mambobinta dake shiyyar kudu maso gabas su koma tsohuwar farashin naira 170 da 175 a kowace lita.
Mr Chinedu Anyaso, shugaban kungiyar IPMAN enugu depot mai kula da jihohin Anambra, eboyin da enugu ne ya bayyana hakan a cikin wata hira a akwa.
Yan kasuwa a yankin sun daidaita farashin su nzuwa tsakanin naira 210 da 212 a ranar juma’a wanda hakan ya jefa kwastamomin cikin firgici.

Yawancin gidajen mai sun kasance a bakowa, yayin da dogayen layuka suka bayyana a gidan main a NNPC wanda har yanzu ba’a kara farashin man ba.

Mr Victor Emeka, daya daga cikin yan kasuwar, yace kasuwar bayan fage ta kasance cikin rudani saboda rashin yarda d a umarnin NNPC da PPRA.

Yace babu wani mamba da keda dalilin siyarwa sama da zangon naira 170 da 175. Kuma ya umarce su da su dawo nan take don amfanin jama’a.

Leave a Reply