Hukumar Tsaron Najeriya Ta Fara Wayar Da Kan Daliban Sakandire Kan Aikin Soja

Defence headquaters
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar tsoron kasa ta fara gudanar da hanyoyin wayar da kai a makarantun sakandire dake jihar Borno.

Yayin da yake jawabi a makarantar Maiduguri Capital School shugaban tsaron kasar Janaral Gabriel Olanisekin yace sun fara wayar da kan ne don su fara wayar da kan nasu da wuri don su tashi da sha’awar aikin na soja.

General Olanisekin wanda Brigadier General Suleiman Idris ya wakilta ya bayyana cewa wayar da zai taimaki daliban gina ra’ayinsu akan aikin soja kuma ana gudanar dashi a kasa baki daya.

Yayin da yake gabatar da wata takarda mai taken Earlier in his paper presentation titled gina ra’ayi kan aikin soja a najeriya wani flight officer mai suna IH Hussaini ya kaluubalanci daliban musamman mata kan aikin na soja.

Diraktan makarantar ta Maiduguri Capital School, Engineer Lawan Abba Wakilbe ya godewa jami’an kan zaben makarantar sad a sukayi kan wayar dakan, inda ya kara da cewa wayar da kan ya bawa dalibanshi dammar sanin abubuwa game da aikin soja.

Related stories

Leave a Reply