Hukumar Sauraron Koke-Koken Al’umma Ta jihar Adamawa Ta Warware Matsaloli 112

adamawa-state
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar sauraron koke-koken al’umma ta jihar Adamawa, ta bayyana cewa ta warware matsaloli inda ana kan binciken 112 inda ana kan binciken 318.

Kwamishan hukumar na jihar Manassah Michael ne ya bayana hakan inda yace an kai kimanin korafe-korafe 414 daga watan January zuwa watan Yuni na shekarar 2019.

rahoton na Michael ya jaddada cewa hukumar ta warware korafi kan korar mtane daga aiki ba bisa ka’ida ba, rashin biyan hakkoki bayan gama aiki.

haka nan ta na kokarin ganin duk abinda aka kai gabanta ta warware shi.

Related stories

Leave a Reply