Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Goyi Bayan Rigakafin AstraZeneca.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar lafiya ta duniya yace yana sane da gudun jini da ya hada da rigakafin AstraZeneca na cutar Corona, amma yace babu wanda aka samu ya mutu sakamakon rigakafin.

Mai Magana da yawun hukumar Dr. Margaret Harris a wani taro ta faifan bidiyo a Geneva tace hakan ya fito ne bayan kasahen turai da dama suka ki amincewa da rigakafin.

Tace sakamakon rahotanni da hukumar ta mika ga gwamnatin kasa ba’a samu mutuwa ba sakamakon rigakafin zuwa yanzu.

Tace masana suna hada rahoto kan rigakafin AstraZeneca kuma za’a bayyanawa jama’a da zarar an gama.

Tace gudun jini abu ne sanan ne a cikin al’umma ba sakamakon rigakafin bane.

Leave a Reply