Za’a Cigaba Da Gasar Kwallon Laliga Na Kasar Spain

LALIGA
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Za’a cigaba da gasar kwallon laliga na kasar Spain zasu koma bakin aiki a yau bayan shafe fiye da watanni uku da sukayi bayan dakatar da akayi musu sakamakon annobar Coronavirus inda suke a kashi na biyu da zasu fara a kasashen turai.

Wasan na yau za’a gudanar dashi ba tare da yan kallo ba a dakin wasan ba wanda za’a kara tsakanin Seville Derby da Real Betis.

Haka nan a satin mako za’a dawo da tsere inda Barcelona dake kan gaba zata kai ziyara zuwa kungiyar kwallon kafa ta Mallorca ranar asabar yayinda Real Madrid zata karbi bakuncin kungiyar kwallon kafa ta Eibar a filin was anta na atisaye saboda filin wasansu na ana gyara a filin wasan ta Santiago Bernabéu.

Kungiyar kwallon kafa da take rike da kambun wasan na gaba da maki 2 yainda kungiyar kwallon kafa Madrid ke biye mata a dai dai lokacin day a rage saura wasanni 11 a karkare gasar.

Ana sa ran za’a dinga gudanar da wasan a kowace rana har sai an kammala ranar 19. ga watan Yuli inda za’a dinga yiwa masu wasan da masu horarwa gwaji a kowane lokaci kafin a fara wasan.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply