Yan Sanda A Jihar Adamawa Sun Chapke Wani Wanda Ya Shahara Wajen Buga Takadar Boge.

adamawa-state
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By Hassan Umar Shallpella, Adamawa
Yan sanda a jihar Adamawa sunyi nassarrar chapke wani wanda ya shahara wajen kirkirar takadar bogi na mota mai glashi dake da duhu woto tinted permit a yola.

Mai Magana da yawun yan sanda jihar DSP Sulaiman Nguroje shine ya bayyana faruwar Al’amarin.

Yace wanda ake zargin ya shiga hannu ne bayan bincikin sirri da aka gudanar inda aka same shi yana bada takadan mai dauke da tambarin yan sanda a kan naira dubu hudu.

Kayakin da akasamu agurin shi sun hada da komputoti,takadun bogin da sauran harramtattun kayakin.
Nguroje yace za’a shigar da shi kotu da zaran a gama bincike a akasshi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply