
kwamitin fadar Shugaban ƙasa kan COVID-19 ta bayyana wa ‘yan Nijeriya cewa za a gudanar da allurar rigakafin ta COVID-19 kyauta idan aka fara rigakafin a Nijeriya.
Coordinator kwamitin na kasa Sani Aliyu na ya bayyana hakan a wata hira da manema labarai a Abuja
A cewar Sani Aliyu, Shugaba Muhammadu Buhari ya ba wa kwamitin Shugaban Kasa ikon shirya maganin rigakafin.
Ya ce Shugaban kasar ya kuma ba mu umarnin cewa a samar da allurar rigakafin ta COVID-19 a Nijeriya
acceptance.

A cewarsa, za a samu allurar rigakafin a kasar ta hanyar amfani da tsarin GAVI.
Sani Aliyu, ya lura cewa yin rigakafin ba shine babb
