Yan Majalisar Najeriya Sunki Bayyana Bayani Akan Kasafin Kudin Kasa Na Shekarra 2018

nass
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Yan majalisar Najeriya sunki bayyana bayani akan kasafin kudin kasa na shekarra 2018.

A shekarar data gabata sakamakon matsin lamba da suke samu daga masu ruwa da tsaki yan majalisar sun fitar kasafin kudin kan lokaci inda hakan yasa jama’a suka samu suka gudanar da ayyukansu.

An shure satittika da aka bada kasafin kudin na shekarar 2018 amma har yanzu yan majalisar sunyi shiru ba kamar na bara ba da suka bada sakamakon a ranar da aka basu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply