Yan Majalisa Sun Tabbatar Da Bawa A matsayin Sabon Shugaban Hukumar EFCC

FB_IMG_1614199226182
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Majalisar dattawar Najeriya ta tabbatar da zaben Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban hukumar hana cin hanci da rashawa na EFCC

Hakan ya biyo bayan tantancewa da majalisar tayi a jiya laraba.

Sabon shugaban hukumar Abdulrasheed Bawa ya amsa tamboyoyi gaban majaisar game da hangen nesa da irin gagarummin aiki da zai gudanar a hukuar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply