Yan Kasar Ingila 250 Sun Bar Najeriya Zuwa Kasar Su

UK AND NG
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kimanin yan kasar Ingila 250 suka bar Najeriya zuwa kasar tasu bayan ganawa da Najeriya da kasar ta Ingila inda akayi musu shatar Jirgi.

Jakadan kasar Ingila a Najeriya Catriona Laing c eta bayyana hakan a rahoton data fitar inda tace, suma sun dawo day an Najeriya 200 zuwa gida daga London zuwa filin saukar jirage na Murtala Mohammed dake Lagos.

Ta bayyana cewa wan nan shine jirgi na takwas nay an kasar tasu dasu ke so su bar Najeriya tunda an rufe filayen saukar jirage kuma babu na fasinjoji tun 23 ga wata Maris.

Ta kara da cewa wan nan cigaba ne mai kyau na taimakon yan Najeriya su dawo gida Najeriya haka ma zai taimakawa yan kasar Ingila da suke so su koma gida, haka nan suna nan suna kokarin taimakawa wadanda suka rage.

Hak nan tace ofishin jakadancin na ingila na nan na aiki da ma’aikatar kasashen waje , ta zirga zirga , ta kula da jirage, ofishin jakadancin Najeriya da kuma hukumomin Abuja da Legas wajen ganin an shirya jirage da yadda zasu tashi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply