Wasu Yan Bindiga Sun Arce Da Miliyoyin Kudade

kidnappers
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Wasu yan bindiga sun arce da miliyoyin kudade na yan kasuwar shaneye a garin Andema.

Wata majiyar mu ta shaida mana cewa garin na Andame babban garine da aka saba kasuwancin shanaye wanda barayi da masu garkuwa da mutane suka matsawa yankin a shekaru.

Majiyar ya kuma shaida ma wakilin mu cewa a sati daya gabata kadai an yi garkuwa da sama da yan kasuwa 12 a garin.
wanda aka biya miliyoyin kudin fansa
Garin na Andame dai ya hada iyaka da jihohin Plateau, Bauchi da Gombe.
wanda kuma yashan fuskantar farmaki daga yan bindiga musamman ma masu garkuwa da jama’a dama yan fashi da makami.

Da aka tuntubi jami’in hlda da jama’a na rundunar yan sandar jihar Taraba DSP David Misal domin jin ta bakin sa, ya tabbatar da faruwan al’amarin a talata

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply